ALBUMGOSPEL

[FULL ALBUM] Isty Muryar Wa’azi - Na Warke Daram

[FULL ALBUM] Isty Muryar Wa’azi - Na Warke Daram MP3 DOWNLOAD

[FULL ALBUM] Isty Muryar Wa’azi - Na Warke Daram MP3 DOWNLOAD

[FULL ALBUM] Isty Muryar Wa’azi – Na Warke Daram MP3 DOWNLOAD

Download FULL ALBUM MP3 Isty Muryar Wa’azi Na Warke Daram – Isty Muryar Wa’azi is a Gospel Artist from Northern Nigeria the crooner of Ranar Aurena, Sai Ansha Wuya, Gwalo, Ba Jininmu Bah, Na Wuff and lots more, he’s back with another powerful album free mp3 download tagged “Na Warke Daram”  “I’m healed” the title was gotten from the book of I Peter 2:24 “He Himself bore our sins’ in His body on the cross, so that we might die to sins and live for righteousness; ‘by His wounds you have been healed.’”

Isty Muryar Wa’azi – Holy Ghost Fire 

DOWNLOAD MP3

Isty Muryar Wa’azi – Na Warke Daram 

DOWNLOAD MP3

The albums tracks are as follows
1. Yesu Jinin Jikina
2. Na Warke Daram
3. Yesu Mafita Na
4. Holy Ghost Fire
5. Mata Ba Bayi Bane
6. Shaidan Ya Gudu
7. Lord We Worship You
8. Maza Zuciyar Gida
The album is available in all digital platforms just search “Isty Muryar Wa’azi” and select any of the desired song that you want to stream,

Stream On Audiomack

Stream On YouTube

Stream On Boomplay

Stream On Spotify

Stream On TikTok

Stream On Apple Music

LYRICS:  Na Warke Daram
Hallelujah I’m free na warke na warke
Isty AKA Muryar Wa’azine
Na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Tunda na kira sunan Yesu gashi na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Tunda na kira sunan Babana gashi na warke daram daram
Boka yace mini wai nawa ya kare
Mallan yace mani wai Mutuwa zanayi
Likita yace mani wai bazana rayuba
Dana kira sunan Yesu gashi na warke daram daram
Tunda na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Damuwoyi duka bakin ciki sun kare daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Tunda na kira sunan Babana gashi na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Tunda na daga sunan Yesu ai ni banda damuwa
Daga nanne na Gane bokama aikin shirme ne
Kudin ka kawai zasuci su barka a tutar Babu
Ka kira sunan yesu shine baban likita
Ai Na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Gashi tunda Na kira sunan Yesu na warke daram daram
In Jesus name na warke daram daram
Damuwoyi duk sun kare matsaloli duk sun kare
In Jesus name na warke daram daram
Ai tunda na kira sunan Yesu gashi na warke gashi na warke
In Jesus name na warke daram daram
Said na warke
Said Na warke daram daram
Na warke
Said na warke
Dan’uwa zoka kira sunan Yesu damuwoyinka Zasu kare
Somebody shout Halleluya
Sama ahaa
Sama ahaa
Can you join me and celebrate
Come join me
Come join me
I’m free now
I’m free now
Gashi na warke daram
I I’m free now oo na warke daram daram
Tunda na kira sunan yesu
Gashi na warke daram
I I’m free now oo na warke daram daram
I I’m free I I’m free gashi na warke daram
Daram
I I’m free now oo na warke daram daram
Tunda na kira sunan Yesu
Gashi lafiya ya dawomin
I I’m free now oo na warke daram daram
I I’m free now oo na warke daram daram
I I’m free now oo na warke daram daram
I I’m free now oo na warke daram daram
I I’m free now na warke daram daram
I I’m free now oo na warke daram daram

LYRICS:- Holy Ghost Fire 
Holy ghost holy ghost holy ghost fire
Holy ghost holy ghost holy ghost fire
Na mika komaina gareka sarkin sarakuna
Na baka rayuwata duka Allan alloli
Na mika komaina gareka sarkin sarakuna
Na mika rayuwata duka Allan alloli
Na mika komaina gareka sarkin sarakuna
Na baka rayuwata duka Allan alloli
Na mika komaina gareka sarkin sarakuna
Na baka rayuwata duka Allan alloli
Masu cewa bazanyi sunaba
Holy ghost fire
Masu cewa gidan haya zan kare
Holy ghost fire
Masu cewa saidai in mutu a talauci
Holy ghost fire
Masu cewa ciwon nan saiya kasheni
Holy ghost fire
Masu cewa a lallace zan mutu
Holy ghost fire
Sunce damu baza mu sami aikiba woo
Holy ghost fire
Sunce damu saidai mu mutu a talauci woo
Holy ghost fire

(As we call the name of the lord, we are taking it by force in Jesus name)

Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Woooo
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Hahaha Ina gaya maku dai Ubangiji shine madogarana
Boka ko malan bazai taba yimin ba hahahaha
Koka nemeni saidai kaga Yesu heheheaha
Holy ghost fire holy ghost fire to my enemy
Idan har bazaku tubaba kunemi naku ku cire hassada
Wutar Allah zai kuneku yanzu a cikin sunan Yesu
Wadanda sunce baza mu iyaba Lallai zaku sha kunya zaku sha kunya
Suna raye zasuga daukakar Allah gareni
Suna numfashi zasuga na gina gidana
Suna raye zasuga naje America harda London
Suna raye zasuga Albarkar Allah kota Ina
Wadanda sunce bazan kaiba zasu shapha kunya
Wadanda sunce bazanba Lallai zasu sha kunya
Ubangiji madogara nane
Ai madogarana
Ubangiji madogara nane kunya sam babu
Holy ghost fire fire ya
Holy ghost fire
Wadanda sunce bazan kaiba holy ghost fire
Holy ghost
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Holy ghost fire
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Owu
Holy ghost fire yayaya holy ghost fire
Sunny J Production

 

 

Mr Favourable

Favour Anthony (Mr Favourable) Is A Nigerian Music & General News Blogger, Artist, Comedian, Online Promoter, Web Developer . He Is The CEO KoroVibez.com & GospelFaver.com >>> For Your Massive Promotion Call/WhatsApp:- +2349030967298

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button